Shahararriyar mujallar kiwon lafiya ta kasar Birtaniya, The Lancet, ta buga wani bincike kan nauyin manya a duniya, wanda ya nuna cewa, kasar Sin ta zama kasar da ta fi yawan masu kiba a duniya. Akwai maza masu kiba miliyan 43.2 da mata miliyan 46.4, wadanda ke matsayi na daya a duniya. A zamanin yau, kamar yadda yawan kiba...
Kara karantawa